stars 1 stars 2 stars 3

Gwani Software- dedicated to developing software in Hausa language. And partake other computer businesses. Our software product for your satisfaction, download at a click, the best software money can buy. We in Gwani we believe it is your right to have software in your ... Ƙirƙiro Kamfanin Kamfanin Gwani Software ta faro ne cikin ikon Allah bisa nazari da wanda ya ƙirƙiro ta yayi, a ganinsa lokaci yayi da za'a shigo da jama'ar Hausawa da masu sha'awar harshen Hausa cikin fasahar na'ura mai ƙwalƙwalwa. Wannan cigaba kuwa zai iya samuwa ba tare da wani buƙatako koyon harshen nasara ba. Bahaushe da harshensa mai albarka zai iya ƙwarewa har ya zamo gwani cikin fasahar na'ura mai ƙwaƙwalwa. Tun zaman wanda ya ƙirƙiro kamfanin a jami'ar Abubakar Tafawa Ɓalewa da ke cikin garin Bauchi, ya fara yunƙurin aiwatar da wannan nazari nasa kuma da Allah ya torfawa garinsa nono sai wannan kamfanin naku ya kankama.

Gwani Software Questions

The Gwani Software annual revenue was $15.3 million in 2026.

10 people are employed at Gwani Software.

Gwani Software is based in Bauchi, Bauchi.

The NAICS codes for Gwani Software are [51, 513, 511, 5112].

The SIC codes for Gwani Software are [73, 737].

G2 Leader Summer 2026 G2 Best Est ROI Mid-Market Summer 2026 G2 Easiest Admin Mid-Market Summer 2026 G2 Most Implementable Summer 2026 G2 Best Results Mid-Market Summer 2026 G2 Lead Capture Mid-Market Summer 2026 Inc Fastest Growing Private Companies 2026 Inc Best Workplace 2026
g2crowd
G2Crowd Trusted
chromestore
300K+ Plugin Users